Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makokin wafatin Sayyida Zainab (AS) tare da halartar wasu gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (AS) a masallacin Kufa. Daya daga cikin manyan masallatai a duniyar Shi'a.
18 Faburairu 2022 - 18:18
Lambar labari: 1230918